An sallami Pele daga asibiti

A shekaranjiya Laraba ne aka sallami shahararren dan kwallon duniya da ke Brazil, Pele,  bayan an yi masa fida a kasan kugunsa.