An samar da abin zaman kashi na zinari a gidan kayan tarihin Amurka
An yi matsugunnin yin kashi na zinari a gidan kayan tarihi da al’adun Amurka mai nauyin karet 18, inda masu ziyarar gidan kayan tarihi da al’adu na Guggenheim a amurka za su samu dammar amfani da matsugunnin kashin.