An samu karin mutum 14 da suka kamu da Coronavirus a Najeriya

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta sanar karin mutum 14 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya. Hukumar ta NCDC ta sanar da hakan ne da daren Alhamis a shafinta na Twitter. Wannan ne ya sa adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar a kasar ya kai 65. […]

An samu karin mutum 14 da suka kamu da Coronavirus a Najeriya

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta sanar karin mutum 14 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya.

Hukumar ta NCDC ta sanar da hakan ne da daren Alhamis a shafinta na Twitter.

Wannan ne ya sa adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar a kasar ya kai 65.