An samu karuwar masu kada kuri’a a Sakkwato

Rahotanni na bayyana cewa, an samu karuwar masu kada kuri’a a zaben ‘yan takarar Gwamnoni da ‘yan majalisun dokoki a a jihar Sakkwato. Wakilanmu mu sun ziyarci wasu rumfunan zabe a yau, inda zuka ziyarci rumfar zabe ta Unquwar Mallamai II Sarkin Zamfara ‘A’ sun sami ma`aikatan zabe sun isa rumfunan zaben tun misalin karfe […]

An samu karuwar masu kada kuri’a a Sakkwato

Rahotanni na bayyana cewa, an samu karuwar masu kada kuri’a a zaben ‘yan takarar Gwamnoni da ‘yan majalisun dokoki a a jihar Sakkwato.

Wakilanmu mu sun ziyarci wasu rumfunan zabe a yau, inda zuka ziyarci rumfar zabe ta Unquwar Mallamai II Sarkin Zamfara ‘A’ sun sami ma`aikatan zabe sun isa rumfunan zaben tun misalin karfe 7 na safe kuma suka fara tantance masu kada kuri’a da karfe 8 na safe.