An samu mai kama da Cristiano Ronaldo a Sifen

A shekaranjiya Laraba ne shaharren dan kwallon kafar kulob din Real Madrid Cristiano Ronaldo ya gamu da wanda ya yi kama da shi a fuska da hakan ta sa ya ja burki kuma ya dauki hoto da shi.