An samu matar aure da masu ciki a amaren Kano
A yayin gudanar da tantancewa game da lafiyar angwaye da amaren da Gwamnatin Kano za ta aurar guda dubu, an samu matar aure da masu ciki da kuma masu cutar kanjamau a cikinsu.