An samu ruwan sama na farkon 2019 a Taraba
Rahotanni na bayyana cewa, an samu ruwan sama na farko a shekarar 2019 a garuruwan Gembu da Dakka da ke kananan hukumomin Bali da Sardauna a jihar Taraba. An dai tafka ruwan saman ne ranar Asabar wanda ya zama ruwan sama na farko a cikin shekarar da muke ciki. Rahoton na bayyana cewa, ruwan ya […]
Back Umbrella in the rain in vintage tone; Shutterstock ID 728383990
Rahotanni na bayyana cewa, an samu ruwan sama na farko a shekarar 2019 a garuruwan Gembu da Dakka da ke kananan hukumomin Bali da Sardauna a jihar Taraba.
An dai tafka ruwan saman ne ranar Asabar wanda ya zama ruwan sama na farko a cikin shekarar da muke ciki. Rahoton na bayyana cewa, ruwan ya kai tsawon sa’o’I ana yi.