An sauya matsugunin Sarki Sanusi daga Loko zuwa Awe

Gwamnatin jihar Nasarawa ta sauya wa tubabben Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, matsuguni zuwa Karamar Hukumar Awe daga kauyen Loko a cikin karamar Hukumar Nasarawa. Rahotanni na bayyana cewa, an sauya matsugunin Sarkin ne saboda garin Loko karkara ne a jihar.

An sauya matsugunin Sarki Sanusi daga Loko zuwa Awe

Malam Muhammadu Sanusi II

Gwamnatin jihar Nasarawa ta sauya wa tubabben Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, matsuguni zuwa Karamar Hukumar Awe daga kauyen Loko a cikin karamar Hukumar Nasarawa.

Rahotanni na bayyana cewa, an sauya matsugunin Sarkin ne saboda garin Loko karkara ne a jihar.