Kananan Labarai• Created April 5, 2013 15:57
An shirya wa malamai da limamai bita kan cutar shan inna a Kaduna
A ranar Alhamis din makon jiya ce Hukumar Lafiya a Matakin Farko (PHCDA) ta Jihar Kaduna ta shirya wa limamai da malamai masu wa’azi bita kan alfanun allurar rigakafin cutar shan inna da sauran cututtukan da suke halaka yara.