An soki lamirin baje kolin mata ’yan aiki a Saudiyya

Kamfanin da ke samar da mata ’yan aikin gida a Saudiyya ya shiga rudani, bayan da ya tallata matan a katafaren shagon sayar da kayayyaki a gabashin lardin birnin Dhahran.