An taru a auren ’yan uku da ’yan uku

Yan uwa da abokan arziki sun yi gangami a bikin wadansu ’yan uku maza da suka auri wadansu ’yan uku mata da suka fito ciki daya a jihar Legas.