An tsare jami’an kwastam 7 kan zargin kisan wata mata

Hukumar ‘yan sandan Badagry a jihar Legas ta tsare jami’an kwastam bakwai saboda zargin kisan wata mata mai suna Misis Patience Oni da kuma jiwa wani mutum da bai san hawa ba bai san sauka ba a gidan man fetur na Forte Oil Filling Station a randabawul na garin Badagry a jihar. DPO na ofishin […]

An tsare jami’an kwastam 7 kan zargin kisan wata mata

Hukumar ‘yan sandan Badagry a jihar Legas ta tsare jami’an kwastam bakwai saboda zargin kisan wata mata mai suna Misis Patience Oni da kuma jiwa wani mutum da bai san hawa ba bai san sauka ba a gidan man fetur na Forte Oil Filling Station a randabawul na garin Badagry a jihar.

DPO na ofishin ‘yan sandan Badagry Mista Samson Akhiromen ya ce, sun tsare jami’an kwastam din ne sakamakon kisan gillan da suka aikata.