An tsige Shugaban Majalisar Edo

Majalisar Dokokin jihar Edo ta tsige Shugabanta, Honorabul Francis Okiye

An tsige Shugaban Majalisar Edo

Majalisar Dokokin jihar Edo ta tsige Shugabanta, Honorabul Francis Okiye

Jim kadan da tsigewar Majalisar ta maye gurbinsa da Honorabul Marcus Onobun mai wakiltar mazabar Esan ta Yamma a matsayin sabon shugabanta.

Muna tafe da karin bayani…