An tsinci ‘dan ruwa’ a bakin kogin Basawa
Wani yaro da aka tsinta wanda ake zaton kamar ba dan Adam ba ne a yashe a bakin kogi ya haifar da tsoro da firgice da kuma bambancin ra’ayi, a inda wadansu ke cewa ba mutum ba ne dan ruwa ne