An tsinci jaririn dan kwana biyu a leda
A safiyar ranar Lahadin da ta gabata ne aka tsinci wani jariri da bai wuce kwana biyu da haihuwa ba a cikin led a titin zagaye na Gombe, wanda aka kai shi sashin jin dadi da walwalar jama’a na karamar Hukumar Gombe.