An tuhumi Shagon Sani da voye yarinya a otel

Hukumar Hisba reshen karamar Hukumar Dala a Jihar Kano ta kama wani dan dambe mai suna Mansur Sani wanda aka fi sani da Shagon Sani bisa zarginsa da laifin boye wata karamar yarinya bayan ya gudo da ita daga hannun iyayenta.