An tura Fasto gidan maza bisa zargin sace dalibi

Alkalin Babbar Kotun Majestare ta Biyu da ke garin Katsina Mai shari’a Abdu Ladan ya bayar da umarnin a tsare wani Fasto mai suna Onyeka Daniel Ozoukwu a gidan wakafi zuwa ranar 16 ga Mayun bana.