Kananan Labarai• Created February 8, 2013 07:09
An ware fili hekta dubu don samar da gidaje ga talakawa a Abuja
Hukumar Birnin Tarayya Abuja ta ba Ma’a’ikatar Ayyuka da Gidaje ta Tarayya fili mai girman hekta dubu daya domin gina gidaje ga talakawa a wani yunkuri na rage karancin gidajen kwana ga talakawan a Abuja.