An xaure ’yan fashi shekara 37 a Jigawa
Babbar Kotu ta Hudu da ke Dutse fadar Jihar Jigawa a karkashin jagorancin Mai shari’a Ubale Ahmed Taura ta daure wadansu matasa hudu da ta samu da laifin fashi da makami shekara 37 ba tare da zabin biyan tara ba.