An yanke masa hukuncin bulala 20 da daurin shekara kan cin zarafin alkali
Alkalin Kotun yankin mai daraja ta uku Malam Jibrin Ibrahim Maiwada ya kai karar wani mai suna Ibrahim Adamu gaban Kotun yanki mai daraja ta daya da ke Tudun Wada, Zariya