An yi ba a yi ba, kunshi a varaka

Tun da aka kafa Jihar Kaduna a shekarar 1976 gwamnatocinta ke ta kokarin ganin cewa an hana barace-barace a gefen hanya, an kuma kawar da masu wannan dabi’ar zuwa wurare na musamman da aka yi musu tanadin yadda za su ci gaba da gudanar da al’amuransu, ba tare da matsa wa kansu yin bara ba, […]

An yi ba a yi ba, kunshi a varaka
An yi ba a yi ba, kunshi a varaka

Tun da aka kafa Jihar Kaduna a shekarar 1976 gwamnatocinta ke ta kokarin ganin cewa an hana barace-barace a gefen hanya, an kuma kawar da masu wannan dabi’ar zuwa wurare na musamman da aka yi musu tanadin yadda za su ci gaba da gudanar da al’amuransu, ba tare da matsa wa kansu yin bara ba, a wuraren da ke da hadari, cikin matsanancin yanayin wahala da kuncin zuci.

Davido zai bai wa marayu tallafin N300m a Najeriya

Ba mu yanke hukunci kan ƙudirin harajin Tinubu ba — Abbas

Masu garkuwa da mutane na neman N10m kan manoma 6 a Taraba

Hotunan Gobarar Kasuwar Laranto da ke Jos