An yi bikin ranar haihuwar karnukan da suka yi bajinta a Beijing
Jami’anj ’yan sandan Beijing na kasar Sin sun yi bikin ranar haihuwar karnuka biyu da suka nuna bajinta a bakin aikinsu. Karnuka wadanda shekarunsu ya kama daga hudu zuwa bakwai, an mika musu kek din bikin haihuwarsu bayan sun tashi daga aikinsu na yau da kullum. Shafin sadarwar kasar Sin na Sina weibo ya baje […]
Jami’anj ’yan sandan Beijing na kasar Sin sun yi bikin ranar haihuwar karnuka biyu da suka nuna bajinta a bakin aikinsu. Karnuka wadanda shekarunsu ya kama daga hudu zuwa bakwai, an mika musu kek din bikin haihuwarsu bayan sun tashi daga aikinsu na yau da kullum.
Shafin sadarwar kasar Sin na Sina weibo ya baje hotunan karnukan da aka yi wa bikin, wadanda aka samo daga Jami’an tsaron birnin Beijing.