An yi bikin Sadik Sani da Murja Shema
A ranar Asabar 2 ga watan Maris, 2013 aka daura auren jarumi Sadik Sani Sadik da ake kira da dan Marayan Zaki da kuma Murja Shehu Shema wacce ‘yar dan uwan Gwamnan Jihar Katsina ce, Barista Ibrahim Shehu Shema.