An yi bikin tunawa da wakilin Aminiya a Jihar Nasarawa
Iyalan marigayi Inuwa Wada Garba, wakilin jaridar Aminiya a Jihar Nasarawa sun gudanar da bikin cika shekara daya da mutuwarsa makon da ya gabata.