An yi bikin wankan sarautar Hakimin Tilden Fulani

An yi bikin wankan sarautar Hakimin Tilden Fulani da ke karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi Alhaji Aliyu Tukur wanda Mai martaba Sarkin Bauchi Alhaji Rilwanu Sulieman Adamu ya nada a kwanakin baya.