An yi dashen koda ta 31 a Asibitin Aminu Kano
A karshen makon da ya gabata ne wata tawagar likitoci kwararru a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano, karkashin jagorancin Farfesa Sani Alhassan, suka gudanar da aikin dashen koda kan wani matashi