An yi garkuwa da Sheikh Ahmad Sulaiman
Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shaharran malamin nan makarancin Qur’ani Sheikh Ahmad Sulaiman da wasu mutane 5 a hanyarsu ta dawowarsu daga jahar Kebbi, a tsakanin kauyen Sheme da Kankara ta jahar Katsina, a daren Alhamis. Allah Ya kubutar da su Ya bayyana su.
Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shaharran malamin nan makarancin Qur’ani Sheikh Ahmad Sulaiman da wasu mutane 5 a hanyarsu ta dawowarsu daga jahar Kebbi, a tsakanin kauyen Sheme da Kankara ta jahar Katsina, a daren Alhamis.
Allah Ya kubutar da su Ya bayyana su.