An yi garkuwa da surikar Gwamna Masari

Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da Hajiya Hauwa Yusuf surikar Gwamnan jihar Katsina Aminu Masari a gidanta da ke unguwar Dandume a jihar Katsina. Hajiya Hauwa ita ce mahaifiyar Binta Masari daya daga cikin matar Gwamna Masari, Hajiya Hauwa mai shekara 80. Masu garkuwan sun shiga gidan […]

An yi garkuwa da surikar Gwamna Masari

Gwamna Jihar Katsina Aminu Bello Masari

Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da Hajiya Hauwa Yusuf surikar Gwamnan jihar Katsina Aminu Masari a gidanta da ke unguwar Dandume a jihar Katsina.

Hajiya Hauwa ita ce mahaifiyar Binta Masari daya daga cikin matar Gwamna Masari, Hajiya Hauwa mai shekara 80.

Masu garkuwan sun shiga gidan Hajiya Hauwa ne da misalin karfe 3 na daren yau Juma’a.

Cikakken rahoton na nan tafe.

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta

Sojoji sun daƙile yunƙurin mayaƙan ISWAP a Borno