An yi jana’izar matar Dasuki a Kaduna

Ranar Litinin din da ta gabata ce aka yi jana’izar matar Sarkin Musulmi na 18 Alhaji Ibrahim Dasuki marigayiya Hajiya Gwaggo Jabbo a makabartar Unguwar Sarki da ke Kaduna.