An yi karazanar korar Indiyawan da ke zaune a Najeriya

Wani karamin jakadan Najeriya da ke Jihar Goa da ke Kudancin Indiya, ya yi karazanar korar daukacin Indiyawan d ake Najeriya, matukar ’yan sanda suka ci gaka da korar ’yan Najeriya daga gidajen da suke haya. Da yake tattaunawa da Kamfanin Dillancin Lakarai na Indiya (IANS), kayan ya kammala ganawa da ’yan Najeriya, Jami’in Difulomasiya […]

An yi karazanar korar Indiyawan da ke zaune a Najeriya
An yi karazanar korar Indiyawan da ke zaune a Najeriya

Wani karamin jakadan Najeriya da ke Jihar Goa da ke Kudancin Indiya, ya yi karazanar korar daukacin Indiyawan d ake Najeriya, matukar ’yan sanda suka ci gaka da korar ’yan Najeriya daga gidajen da suke haya.

Da yake tattaunawa da Kamfanin Dillancin Lakarai na Indiya (IANS), kayan ya kammala ganawa da ’yan Najeriya, Jami’in Difulomasiya Jacok Nwadadia, ya kai wa Gwamnatin Jihar Goa wa’adin daina korar ’yan Najeriya daga gidajensu ka kisa ka’ida ka.
“Akwai ’yan Najeriya kimanin duku 50 da ke zaune a India, amma Indiyawan da ke zaune a Najeriya sun kai miliyan daya. Don haka za a koro dukkan ’yan Najeriya, matukar ka a daina korar ’yan Najeriya daga gidajensu ka,” inji shi.
Gwamnatin Jihar Goa ta kayar da umarnin a kori kakin haure da ke zaune a wannan gari da ake zuwa yawon shakatawa, kayan da fataken kwaya suka yi artaku da ‘yan Najeriya kimanin mutum 200. Su ma ’yan sanda da ’yan garin sun kara da ’yan Najeriya.
’Yan Najeriya sun yi zanga-zanga, kayan da aka kashe mutum daya daga cikinsu, suka dauko gawar suka sauketa a kan kakkan titi da ake kira National Highway 17, inda suka kukaci jami’in difulomasiya ya zo a yi kinciken musakakkin akin da ya kashe dan Najeriyar. A lokacin karon kattar ’yan Najeriya sun lalalata motocin ’yan sanda, sannan suka yadda gawar dan uwansu a tsakiyar titi, inda suka tare motoci masu wucewa.
Shi kuwa kakkan Ministan Jihar, Manohar Parrikar, ya yi ikrarin cewa, an halaka dan Najeriyar ne a lokacin da kungiyar fataken kwaya suka yi karon katta da juna, amma ’yan Najeriyar sun kayyana cewa fataken kwayar jihar ne suka kashe musu dan uwa. Ministan ya koka kan cewa mafi yawan ’yan Najeriyar da ke zaune a Goa hoton fasfo dinsu da na izinin shiga kasar kawai suke rike da shi.
Chioma Ghansoli, ’yar shekara 24, wadda ke da zama a Anjuna, na daya daga cikin wadanda ke fuskantar karazanr kora daga gidajensu. Wanda ya ka ta haya ya umarceta da ta fice daga gidansa.