An yi magudi a zaben shugabancin PDP- ”Yan takara da suka fadi
Wadansu daga cikin ’yan takarar da suka yi fushi karkashin inuwar wata sabuwar kungiyar da suka kafa mai suna kunigiyar ’yan takarar PDP da masu ruwa da tsaki jiya ta yi watsi da sakamakon zaben da jam’iyyar ta gudanar ranar Asabar din da ta gabata wanda ya samar da Yarima Uche Secondus a matsayin […]

Wadansu daga cikin ’yan takarar da suka yi fushi karkashin inuwar wata sabuwar kungiyar da suka kafa mai suna kunigiyar ’yan takarar PDP da masu ruwa da tsaki jiya ta yi watsi da sakamakon zaben da jam’iyyar ta gudanar ranar Asabar din da ta gabata wanda ya samar da Yarima Uche Secondus a matsayin shugaban jam’iyyar