An yi nasarar raba mannannun ’yan biyun kunkuru a Amurka

A Lahadin da ta wuce ne masana ilimin kimiyya suka gano mannannun ’ya’yan kunkuru da aka haife su, a wani lambun shakatawa na kunkuru da ke birnin New Jersey a kasar Amurka, inda aka fahimci cewa, gwaiduwar kwansu ta hade ne tun kafin a haifesu. daya daga cikin ma’aikatan lambun, Chris Leone ne ya raba […]

An yi nasarar raba mannannun ’yan biyun kunkuru a Amurka
An yi nasarar raba mannannun ’yan biyun kunkuru a Amurka

A Lahadin da ta wuce ne masana ilimin kimiyya suka gano mannannun ’ya’yan kunkuru da aka haife su, a wani lambun shakatawa na kunkuru da ke birnin New Jersey a kasar Amurka, inda aka fahimci cewa, gwaiduwar kwansu ta hade ne tun kafin a haifesu. daya daga cikin ma’aikatan lambun, Chris Leone ne ya raba su, duk da cewa, an sha wuya wajen rabuwar kwayayen haihuwarsu.

An saba gani da jin labarin mannannun ’yan biyun mutane a duniya, amma da wuya a ji cewa an taba samun nka dabbbobi.
Chris Leone ya yi amfani da wani dan karamin karfe da ya kewaya a tsaskiyar ’yan biyun kunkurun, ibn da ya shafe tsawon kwanaki, har daga bisani ya samu nasarar raba su ba tare da ya ji musu rauni ba.