An yi raga-raga da Bankin Unity na Ringim

Wadansu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun kai hari ga ofishin ’yan sanda na garin Ringim a karamar Hukumar Ringim ta Jihar Jigawa inda suka halaka ’yan sanda biyu da fararen hula uku.