An yi wa Sarki Abdullah II na Jordan rigakafin COVID-19

An yi wa Sarkin Jordan, Abdullah II, rigakafin cutar COVID-19 ranar Alhamis, kamar yadda Fadarsa ta bayyana. An kuma rawaito cewa an yi wa dan sarkin, Yarima El Hassan bin Talal, da kuma Yarima Mai Jiran Gado Al Hussein, kamar yadda rahotanni suka bayyana. ‘Babu ’yan kasuwar Kano da aka sace a hanyar Kaduna-Abuja’ An […]

An yi wa Sarki Abdullah II na Jordan rigakafin COVID-19

Sarki Abdullah II na Jordan

An yi wa Sarkin Jordan, Abdullah II, rigakafin cutar COVID-19 ranar Alhamis, kamar yadda Fadarsa ta bayyana.

An kuma rawaito cewa an yi wa dan sarkin, Yarima El Hassan bin Talal, da kuma Yarima Mai Jiran Gado Al Hussein, kamar yadda rahotanni suka bayyana.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya rawaito cewa kasar ta Jordan ta fara wayar da kan mutane  a kan rigakafin na COVID-19 ranar Laraba.

An fara ne kuma da rukunin masu bukata ta musanman a sahun farko sai ma’aikatan lafiya dake biye musu.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa