An yi wa ’yan fashi da makami kofar rago a Ibadan
Da yammacin ranar Asabar ne wadansu ‘yan fashi su shida suka yi harbe-harben bindiga domin tsorata jama’a da ke zaune a unguwar Sabo Ibadan inda suka kwace kudade da yawansu ya haura Naira miliyan biyar