An yi waje da ’yan matan Najeriya a gasar cin kofin duniya

A shekaranjiya Laraba ne aka fitar da Najeriya daga gasar cin kofin kwallon kafa na duniya na mata da yanzu haka ake yi a Kanada.  Amurka ce ta yi wa Najeriya kancal bayan ta lallasa kungiyar Super Falcons da ci daya mai ban haushi.  A shekarar 2007 ma Amurka ce ta taba cire Najeriya bayan […]

An yi waje da ’yan matan Najeriya a gasar cin kofin duniya
An yi waje da ’yan matan Najeriya a gasar cin kofin duniya

A shekaranjiya Laraba ne aka fitar da Najeriya daga gasar cin kofin kwallon kafa na duniya na mata da yanzu haka ake yi a Kanada.  Amurka ce ta yi wa Najeriya kancal bayan ta lallasa kungiyar Super Falcons da ci daya mai ban haushi.  A shekarar 2007 ma Amurka ce ta taba cire Najeriya bayan ta jefa mata kwallo daya tilo a raga.  Kenan, a tarihin gasar Najeriya ba ta taba doke Amurka ba.  Yanzu Najeriya ta dawo gida bayan ta hada maki daya kacal daga cikin wasanni uku da ta yi.

Sojoji sun daƙile harin Boko Haram, sun ceto mutum 9 a Borno

’Yan sanda sun kashe ’yan fashi 3 a Binuwai

Mahara sun sace bsarake, sun harbi matarsa a ƙauyen Ondo

Sarkin Musulmi ya umarci a fara neman jinjirin watan Muharram