An yi zanga-zangar mara wa Shugaba Buhari baya a Legas

Kungiyar gidauniyar talakawa ta gudanar da zanga-zangar lumana a ranar Asabar din da ta gabata a Legas, wacce ta sami halartar mutane daga ɗaukacin jihohin ƙasar nan.