An zabi sabon Sarkin Ibo na Jihar Sakkwato
Al’ummar Igbo mazauna Jihar Sakkwato sun zabi sabon sarkinsu, bayan rasuwar Sarkin Ibo Dokta Muhammad C. Nwike EZE IGBO ll a ranar 27 ga Yunin da ya gabata.