An zabi shugaban Al’ummar Arewa ba hamayya

Al’ummar Hausawa ’yan asalin Arewa sun gudanar da zaben sabon shugaban ‘Arewa Community –AC’ a garin Benin, wanda zai jagorance su a karkashin tutar jam’iyyar Action Congress Of  Nigeria –ACN a Jihar Edo.