An zargi dagaci da yin lalata da yarinya a cikin tsohon masallaci

Wani dagaci a karamar Hukumar Garki da ke Jihar Jigawa ya shiga hannun ’yan sanda sakamakon zarginsa da yin lalata da wata yarinya ’yar shekara takwas da aka sakaya sunanta.