Ana asarar kashi 50 na wutar lantarki

Wani bincike da Aminiya ta gudanar ya nuna cewa kamfanonin rabar wutar lantarki karkashin inuwar gamayyar samar da wutar lantarki ta kasa suna asarar kashi 50 na wutar lantarki saboda rashin kyawun raba wutar ga jama’a.