Ana bincikar mutum 100 kan vacewar Naira biliyan biyu da rabi a Jihar Kebbi
Rundunar ’Yan sandan Jihar Kebbi ta fara bincikar sama da mutum 100 game da bacewar sama da Naira biliyan biyu da rabi a lokacin gwamnatin jihar da ta shude.