Aminiyar Kurmi• Created February 18, 2013 07:25
Ana binciken yadda gawa 50 ta bayyana a gulbin Amamsea
Al’ummar kauyen Amamsea da ke yankin Awka a Jihar Anambra, shiyyar Kudu maso Gabashin Nijeriya, kwanan baya sun wayi gari da ganin wani abin al’ajabi, a gulbinsu, na gawarwakin mutum kimanin hamsin.