Ana ci gaba da zabe a tashoshin zabe 77 a Zamfara

A yau ana ci gaba da kada kuri’a a tashosin zabe 77 a kananan hukumomi 10 na jihar Zamfara. Jami’in hulda da jama’a na hukumar zaben jihar Garba Galadima ne ya bayyanawa wakilinmu hakan. Garba ya ce, an samu kalubale  ta fuskar ‘yan fashi da makami na jihar, jinkirin kawo kayan zabe akan lokaci da […]

Ana ci gaba da zabe a tashoshin zabe 77 a Zamfara

A yau ana ci gaba da kada kuri’a a tashosin zabe 77 a kananan hukumomi 10 na jihar Zamfara. Jami’in hulda da jama’a na hukumar zaben jihar Garba Galadima ne ya bayyanawa wakilinmu hakan.

Garba ya ce, an samu kalubale  ta fuskar ‘yan fashi da makami na jihar, jinkirin kawo kayan zabe akan lokaci da matsalar na’urar tantance katin zabe, don haka ba a samu damar kammalawa a jiya Asabar ba.

Garba  ya kara da cewa, an samu nasarar kammala zabuka a kananan hukumomi 4 na jihar.

 

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta