Ana goge wa biri hakora don maganin ciwon dasashi
Biri dan shekara 19 dan asalin biran Jaba macakue, wanda aka yi lakabi da Angel Bullock, na samun kula da tsaftar hakora daga uwar dakinsa, Teresa Bullock. An gano cutar dasashi ta matsa wa biri Angel, don haka aka samar masa maganin kurkure baki, amma birin ya tsani wannan kurkurar bakin da ake yi masa. […]
Biri dan shekara 19 dan asalin biran Jaba macakue, wanda aka yi lakabi da Angel Bullock, na samun kula da tsaftar hakora daga uwar dakinsa, Teresa Bullock. An gano cutar dasashi ta matsa wa biri Angel, don haka aka samar masa maganin kurkure baki, amma birin ya tsani wannan kurkurar bakin da ake yi masa. Shi yasa Bullock take goge masa hakora.