Ana gudanar da zabuka lafiya a rumfunan Yobe

A safiyar yau Asabar ana gudanar zabukan ‘yan takarar Gwamna da ‘yan majalisu a duk rumfunan zaben jihar Yobe, an fara cikin zaman lafiya yayin da jama’a da dama suka fito don kada kuri’arsu a duk sassan jihar. Wakilinmu ya ziyarci rumfanan zaben Damaturu babban birnin jihar inda ya ce, an fara tantance masu kada […]

Ana gudanar da zabuka lafiya a rumfunan Yobe

A safiyar yau Asabar ana gudanar zabukan ‘yan takarar Gwamna da ‘yan majalisu a duk rumfunan zaben jihar Yobe, an fara cikin zaman lafiya yayin da jama’a da dama suka fito don kada kuri’arsu a duk sassan jihar.

Wakilinmu ya ziyarci rumfanan zaben Damaturu babban birnin jihar inda ya ce, an fara tantance masu kada kuri’a da misalin karfe 8 na safe a mafi yawan rumfunan zaben.

Rahotan  na bayyana cewa, an girke jami’an tsaro a duk rumfunan zaben.

 

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta

Sojoji sun daƙile yunƙurin mayaƙan ISWAP a Borno