Ana rikicin shirin tsige kakakin majalisar Ekiti

A yau Alhamis majalisar dokokin jihar Ekiti ta fada cikin rikicin bayan da babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta zama mafi rinjaye a majalisar inda wasu rukunin ‘yan‘majalisar suke yunkurin tsige kakakin majalisar jihar, Kola Oluwawole. Rahotan na bayyana cewa, kwanan uku daga cikin ‘yan jam’iyyar APC suka fice daga jam’iyyar zuwa PDP inda a […]

Ana rikicin shirin tsige kakakin majalisar Ekiti

A yau Alhamis majalisar dokokin jihar Ekiti ta fada cikin rikicin bayan da babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta zama mafi rinjaye a majalisar inda wasu rukunin ‘yan‘majalisar suke yunkurin tsige kakakin majalisar jihar, Kola Oluwawole.

Rahotan na bayyana cewa, kwanan uku daga cikin ‘yan jam’iyyar APC suka fice daga jam’iyyar zuwa PDP inda a yanzu suke kokarin hada kai da sauran ‘yan PDP don cire kakakin majalisar daga mukamin.

Cikakken rahoton na nan tafe.