Ana takura wa Musulmin China kan tafiye-tafiye

‘Yan sanda a yankin dinjiang da ke Arewa maso Yammacin China, sun bukaci a yi wa wasu mazauna yankin gwajin kwayoyin halitta da karbar bayanan haihuwa idan za su nemi izinin yin tafiye-tafiye.