Ana tuhumar dan shekara 22 da satar jaki ya kashe a Gombe

An gurfanar da wani saurayi mai suna Muhammad Umar mai shekara 22 da ke sana’ar gini, a gaban wata kotu a Gombe bisa zargin laifin satar jaki ya kashe shi a garin Gombe.