Ana tuhumar tsohon shugaban karamar hukuma da damfarar surukinsa

A ranar Larabar makon jiya ce aka gurfanar da tsohon Shugaban karamar Hukumar Rano Alhaji dan’asabe Ado a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke kofar Kudu a birnin Kano bisa tuhumar zambatar surkinsa